Senegal: Magance kaura daga tushe

Now live
mintuna 03:47
Dame Sylla da ya samu horo daga kungiyar ASPAIL ya ce yana da kyakkyawar makoma a Senegal.

Dame Sylla ya kwashe shekaru da dama yana yin sana'ar kasuwanci a cikin wani karamin shago na 'yan uwansa. Abokanansa da dama sun yi kasada sun kama hanyar Turai, amma shi yana ganin makomarsa tana a Senegal saboda horon da ya samu da kungiyar ASPAIL.