1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shekaru 10 da fara rikicin tsagerun Boko Haram a Najeriya

Suleiman BabayoJuly 26, 2019

Ranar 26 ga watan Yuli 2009 an wayi gari a Maiduguri da jin karajin harbe-harbe da ba su saba ji ba harkokin sun tsaya cak jami’an tsaro sun kai ruwa rana da ‘yan kungiyar da ake kira Yusufiyya ko ‘yan Boko Haram.

https://p.dw.com/p/3Mmoj