1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tattaunawa da Turai 'yar Adua

Suleiman Babayo
May 9, 2022

Marigayi Shugaba Umaru Musa Yar'Adua ya bar dunuya ranar 5.5.2010, ya mulki kasar daga ranar 29.05.2007 zuwa ranar da ya rasu yana da shekaru 58.

https://p.dw.com/p/4B33j
Marigayi Shugaba Umaru 'Yar-Adua
Marigayi Shugaba Umaru 'Yar-AduaHoto: AP