1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shekaru biyu da sace 'yan matan Chibok

Adrian Kriesch/ ASApril 14, 2016

Shekaru biyu kenan da 'yan Boko Haram suka sace 'yan mata 'yan makaranta a garin Chibok. Wannan batu na cigaba da tada hankalin iyayen yaran kasancewar har yanzu ba a kubutar da su ba.

https://p.dw.com/p/1IW61