1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Illolin siyasar kudi ga harkokin dimukradiyyar kasa

Ahmed Salisu
March 4, 2019

Masani ya yi fashin baki kan siyasar kudi da kuma matsalolin da suke haifarwa ga harkokin dimukradiyyar kasa musanman a kasashen nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/3EPbe
Euro Dollar Rial Währung Iran
Hoto: Getty Images/AFP/A. Kenare

Shirin Amsoshin Takardunku, ya duba illolin siyasar kudi da kuma tasirin matsalar ga harkokin dimukradiyyar kasa musanman a kasashen yankin Afirka.