1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Abu Namu kan tabarbarewar tarbiyyar yara mata

Lateefa Mustapha Ja'afar
October 1, 2018

Shirin ya yi nazari kan tabarbarewar tarbiyya da kuma alakarsa da rashin ilimi musamman ga yara mata, wanda ake ganin ba ya rasa nasaba da rashin kyakyawan tsari na koyo da koyarwa a makarantu.

https://p.dw.com/p/35nRc
Afrika Kuss und Küsse
Hoto: Imago/Danita Delimont

Abu Namu ya yi nazari kan tabarbarewar tarbiyya da kuma alakarsa da rashin ilimi musamman ga yara mata.