1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Abu Namu

Zulaiha Abubakar MA
February 18, 2019

Wani sabon salo a rayuwar wasu iyali a baya-bayan nan, shi ne batun duka da wasu mata ke yi wa mazajensu, akasin yadda matan ke kokawa da yawan wahalar da su da mazaje ke yi. Ko me ke sanya hakan?

https://p.dw.com/p/3DaJh