Shirin Amsoshi

Nigeria Unruhen Wahlen Jugendliche NO FLASH (picture-alliance/dpa)
Shirin ya amsa tambaya kan dalilan da ke janyo bangar siyasa ga matasa dama hanyar magance matsalar.

Masani ya yi karin bayani kan dalilan da ke sanyawa matasa kwadayin fadawa cikin bangar siyasa da kuma hanyoyin kaucewa daga wannan dabi'a.

Rahotanni masu dangantaka