Shirin Lafiya jari ya duba cutar amai da gudawa

Now live
mintuna 00:18
Sakamakon ambaliyar ruwa da ya faru a wasu sassa na jihar Kebbi da ke Arewa maso Yammacin Najeriya ya bar baya da kura, inda ake samun al'umma a wasu kananan hukumomi saman da 10 na fama da bullar amai da gudawa abin da ke haifar da kyama tsakanin al'ummar da ke makwabtaka da juna.

Kari a Media Center

mintuna 09:56
Zamantakewa | awa 1 da ta wuce

Taba Ka Lashe(15.05.2019)

mintuna 03:19
Duka rahotanni | awa 23 da ta wuce

Matsalar tsaro da aikin jarida

mintuna 59:59
Duka rahotanni | awa 15 da ta wuce

Shirin yamma 20.05.2019

mintuna 60:00
Duka rahotanni | awa 19 da ta wuce

Shirin Rana 20.05.2019