1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 03.07.2019

Lateefa Mustapha Ja'afar
July 3, 2019

A cikin shirin zaku ji cewar Najeriya za ta sanya hannu kan yarjejeniyar kasuwanci mara shinge a tsakanin kasashen kungiyar Tarayyar Afirka AU. Akwai sauran rahotanni da shirye-shirye.

https://p.dw.com/p/3LWfp