1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 09.08.2019

Binta Aliyu Zurmi
August 9, 2019

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya a daidai lokacin da da alummar Musulmi ke shirye-shiryen bikin babbar Sallah wato Eidel-Kabir, a Abuja babban birnin Najeriya an samu sauki na farashin raguna sai dai mafi yawan jama’a na kukan basu da kudi.

https://p.dw.com/p/3NgDM