1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 12.02.2019

Yusuf Bala Nayaya
February 12, 2019

A cikin shirin za a ji yadda wasu matasa a Abuja Najeriya bisa tallafin wata kungiya a Jamus ke neman sauya salon kalubalantar 'yan siyasa ta fuskar alkawura. A Nijar minisatan tsaro ne ya bayyana a taron kungiyar farar hula ba tare da gayyata ba.

https://p.dw.com/p/3DDn2