1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 17.12.2018

Yusuf Bala Nayaya
December 17, 2018

A cikin shirin za a ji kungiyar kare hakin jama’a ta Amnesty International ta ce kusan mutane 4000 suka rasu a rikicin makiyaya da manoma a Najeriya. A Nijar an samu sabon kawance mai shirin kalubalantar gwamnati mai ci a zaben 2021.

https://p.dw.com/p/3AGDT