Shirin Rana, 18.01.2018

Now live
mintuna 60:00
Cikin shirin za a ji gamayyar matasa ‘yan Bokon jihohin Sokoto da Kebbi da kuma Zamfara a Najeriya, sun soki gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari a kan abin da suka kira watsin da ta yi da yankin. Matasan dai sun kafa hujja ne da irin rawar da suka taka wajen ganin shugaban ya kai labari tsawon shekaru da ya yi yana gwagwarmayar neman mulkin Najeriyar.

Kari a Media Center

mintuna 60:00
Duka rahotanni | 16.05.2019

16.05.2019: Shirin rana

mintuna 09:36
Himma dai Matasa | 02.05.2019

Dandalin Matasa: 02.05.2019

mintuna 30:00
Duka rahotanni | 30.04.2019

Shirin Safe 30.04.2019

mintuna 29:59
Duka rahotanni | 15.05.2019

Shirin Safe 15.05.2019