1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 19.07.2019

Abdullahi Tanko Bala
July 19, 2019

Shugabannin al’ummomi a Najeriya sun fara kiran yin karatu ta natsu game da makomar kasar dake fama da rikici inda Oni na Ife kuma daya daga cikin sarakunan gargajiya masu karfin tasiri ya baiyana damuwa kan furuce furuce da wasu ke yi masu nasaba da kabilanci da ka iya kawo tashin hankali a kasa.

https://p.dw.com/p/3MM7H