1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana. 19.10.2019

Ramatu Garba Baba
October 19, 2019

A cikin shirin bayan sauraren labaran duniya za'a ji jerin shirye-shirye masu kayatarwa ciki har da Ciniki da Masana'antu da shirin ku shiga Kulub wasu daga cikin tambayoyinku da kuke aikowa a shashen hausa na DW cikin shirin Amsoshin Takardunku.

https://p.dw.com/p/3RZbl