1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 21.09.2018

Abdullahi Tanko Bala
September 21, 2018

A cikin shirin za a ji a Najeriya kungiyar kodago ta kasar NLC ta yi barazanar tsunduma yajin aikin gama gari matukar gwamnatin ba ta baiyana sabon karin albashi mafi kankanta ga ma'aikata ba.

https://p.dw.com/p/35JsJ