1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 28.04.2019

Ramatu Garba Baba
April 28, 2019

A cikin shirin za a ji al'ummar Spain suna kada kuri'a a zaben gama gari da Firaiminista Pedro Sanchez ya kira gaba da wa'adi, bayan da 'ya'yan jam'iyyar Catalan suka janye goyon bayansu kan amincewa da kasafin kudin da ya shigar a gaban majalisar kasar.

https://p.dw.com/p/3HaBu