1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 31.12.2018

Gazali Abdou Tasawa
December 31, 2018

A cikin shirin za a ji cewa rundunar sojojin Najeriya ta sanar da rufe hanyar Maiduguri zuwa Munguno wadda ke hadewa da Baga saboda fafata fada da sojojinta ke yi da mayakan Boko Haram wadanda su ka karbe iko da wasu garuruwan yankin.

https://p.dw.com/p/3ApSP