1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

May 28, 2020

A cikin shirin akwai rahoto a kan abin da Najeriya ke son yi da kudin Janar Sani Abacha da ya kai ajiya kasashen ketare da rahoto a kan cece-kucen da ya biyo bayan biyan diyyar filayen noma a Gandarin birnin Kwanni na Jamhuriyar Nijar da rahoto a kan kuncin rayuwa da coronavirus ta jefa ma'aikata acewar ILO. Akwai Labaran Duniya da shirin Taba Ka Lashe.

https://p.dw.com/p/3cust