1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.22.09.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
September 22, 2019

A cikin shirin bayan kun ji labaran duniya akwai jerin shirye-shirye masu kayatarwa Kamar shirin Afirka a Mako da ke bitar wasu muhimman batutuwan da suka dauki hankali a wannan makon mai karewa, da kuma shirin ku mai farin jini na ku shiga Klub da ke tattauna aiyukan kungiyoyin sa kai sai kuma shirin Abu Namu dake tattauna batutuwan da suka shafi mata da kananan yara.

https://p.dw.com/p/3Q3HV