1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 03.03.2021

Binta Aliyu Zurmi
March 3, 2021

A cikin shirin za a ji matakin da mahukuntar jihar Katsina da ke Najeriya suka dauka na dakatar da yara mata zuwa makaranta yayin da takwarorinsu maza aka ce su nemi ta jeka ka dawo dake kusa da su.

https://p.dw.com/p/3q88z