1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 08.12.2019

Ahmed Salisu
December 8, 2019

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni wanda a ciki aka ji cewa masu rajin kare muhalli da ke halartar taron sauyin yanayi na Majalisar Dinkin Duniya na COP25 a kasar Spain sun ce ba za su gajiya ba har sai gwamnatoci sun dauki matakai na magance matsalar sauyin yanayi.

https://p.dw.com/p/3UPDK