Shirin: Safe 11-04-19

Now live
mintuna 29:59
An bude rufunan zabe a indiya inda ake gudanar da zaben yan majalisar dokoki , wanda ake sa ran mutane miliyan 900 wadanda suka cancanci yn zaben zasu kada kuria domin zaben yan majalisu 543.

Kari a Media Center