1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 14.10.2018

Yusuf Bala Nayaya
October 14, 2018

A cikin shirin za a ji malamai na addinin Islama da Kirista sun bukaci ganin Boko Haram ta sako Leah Sharibu 'yar makarantar Dapchi da sauran mutane da ke hannun mayakan. A Jamus al'ummar jihar Bavaria na zabe mai iya tasiri ga siyasar kasar.

https://p.dw.com/p/36Vpb