1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 16.11.2018

Lateefa Mustapha Ja'afar
November 16, 2018

A cikin shirin bayan kunsha Labaran Duniya, muna tafe da rahoton martani dangane da rahoton da Saudiyya ta fitar kan kisan da aka yi wa dan jaridar kasarta Jamal Kashoggi a karamin ofishin jakadancinta da ke birnin Santabul na Turkiyya. Akwai sauran rahotanni.

https://p.dw.com/p/38MP9