1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 16.12.2018

December 16, 2018

Cikin shirin za a ji yanda karuwar cin zarafin mata ya kai ga yin maci a kasar Saliyo. Akwai kuma rahotanni da suka shafi al'adu a Nijar da kasar Kenya da Tanzaniya.

https://p.dw.com/p/3ACg0