1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 19.02.2019

Ramatu GarbaFebruary 19, 2019

A cikin shirin za a ji yadda bayanan Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, kan barayin akwatin zabe ya haifar da mahawara da kuma rahoto kan tsayar da dan takara a jahar Zamfara mai fama da matsalar tsaro.

https://p.dw.com/p/3Dcrl