1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 22.08.2019

August 22, 2019

Cikin shirin za a ji yanda aka wayi gari a Bamendan kasar Kamaru bayan yamutsin da ya biyo hukuncin da aka yanke wa madugun 'yan aware. A Najeriya kuma batun nadin sabbin ministoci ne.

https://p.dw.com/p/3OJOC