1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 25.04.2019

Ahmed Salisu
April 25, 2019

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni wanda a ciki aka ji cewar 'yan gudun hijira a jihar Bornon Najeriya sun bukaci shugaban kasar Muhammadu Buhari kan ya ziyarci sansanoninsu don ganewa idanunsa halin da suke ciki.

https://p.dw.com/p/3HNq7