1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 25.09.2018

Yusuf Bala Nayaya
September 25, 2018

A cikin shirin za a ji kasashen EU da Iran sun amince su samar da "tsari na musamman" da zai sanya su ci gaba da harkokinsu na kasuwanci duk kuwa da sanya takunkumi na Amirka. Wani likita dan kasar Sudan ta Kudu ya samu lambar yabo ta MDD.

https://p.dw.com/p/35RFB