Shirin Safe 26.03.2019

Now live
mintuna 30:00
Cikin shirin za a ji rahoto kan sanar da Bala Muhammad da aka yi a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Bauchi. Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne kuma sun kai hari wani yanki na Michika a jihar Adamawa ta Najeriya.