Shirin Safe na 13.11.2018

Now live
mintuna 30:00
Gidauniyar Konrad Adenauer ta kasar Jamus ta shirya wa shugabannin addininai da na jama'a gami da masu sarauta taro a Jihar Kano da ke Najeriya kan bayar da taimakon ci gaba da samun zaman lafiya tsakanin mabiya addinai da kabilu dabam-dabam.

Kari a Media Center