1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 02.07.2017

Salissou Boukari
July 2, 2017

A cikin shirin za a ji cewa an kama mayakan Boko Haram da suka yi shigar burtu domin sajewa da 'yan gudun hijiran da ke dawowa daga kasar Kamaru zuwa Najeriya tare da masu gama baki da su.

https://p.dw.com/p/2fmLA