1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

June 20, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da a ciki za a ji yadda Majalisar Dinkin Duniya ke gargadin kasashe kan ci gaba da yaduwar cutar corona. Akwai kuma maimaicin wasu manyan batutuwan da suka faru a Afirka a mako mai ban kwana.

https://p.dw.com/p/3e5G9