1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

July 6, 2020

A cikin shirin za ku ji an yi zanga-zangar adawa da Turkiyya a Libya sannan Saudiyya ta sanar da tsauraran dokokin da za a yi hajjin bana da su. Akwai rahoto daga Mali da Najeriya da Jamus.

https://p.dw.com/p/3eqCz