1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 01.04.2019

Mohammad Nasiru Awal
April 1, 2019

A cikin shirin za a ji cewa Shugaba Buhari na Najeriya ya gana da wasu dattawan jihar Katsina a kokarin gano bakin zaren magance yawan satar jama'a a jihar. A Nijar ana ci gaba da nuna damuwa kan karuwar hare-haren Boko Haram a Diffa.

https://p.dw.com/p/3G3In