1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 01.06.2019

Yusuf Bala Nayaya
June 1, 2019

A cikin shirin za a ji yadda masu adawa da Yahudawa da masu mara masu baya suka fita zanga-zanga a birnin Berlin fadar gwamnatin Jamus. Akwai shirin Ra'ayin Malamai da ya yi tsokaci kan taron 'yan jarida na duniya da DW kan shirya a duk shekara.

https://p.dw.com/p/3Jbql