1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 01.10.2019

Binta Aliyu Zurmi
October 1, 2019

A cikin shirin bayan kun sha labaran duniya za ku ji cewar a kokarin ta na farfado da fannin ilimi gwamnatin jihar Bauchi ta dauke nauyin biyan kudin jarrabawar kammala makarantar sakandare ga dalibai a fadin jihar Bauchi tare da kirkiro makarantu na musamman da suka kai kimanin ashirin a sassa daban-daban na jihar Bauchi.

https://p.dw.com/p/3Qb6f