1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 03.04.2020

Abdullahi Tanko Bala
August 3, 2020

Jamhuriyar Nijar ta bude filayen jiragen sama domin cigaba da zirga-zirgar jirage a ciki da wajen kasar bayan matakin rufe filayen jiragen saman da saboda annobar corona. A halin yanzu dai jirage daga ko’ina na tashi da sauna a filin jirgin saman kasa da kasa na biranen Yamai da Zinder da kuma Agadez.

https://p.dw.com/p/3gMgh