1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 07.06.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
June 7, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa: Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gana da wasu gwamnonin kasar da ke fama da matsalolin tsaro, a yain da shi kuma firaministan Habasha ya gana da bangarorin da ke rikici a Sudan.

https://p.dw.com/p/3K3H3