1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 07.07.2020

Binta Aliyu Zurmi
July 7, 2020

A cikin shirin za a ji yadda kungiyar nazari kan rikice-rikice a duniya wato International Crisis Group ta bayyana yanayin da ake cike game da hadakar kasashen yakin Tafkin Chadi wajen yaki da 'yan Boko Haram.

https://p.dw.com/p/3evgh