1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 12.04.2019

April 12, 2019

Cikin shirin za a ji cewa a Najeriya rashin tsaro na cigaba da zama barazana ga al'umma musamman a jihar Legas. Malaman firamare ne suka yi zaman dirshen a Nijar saboda ramuwa da wasu iyayen daliban da aka daka a makaranta ke yi musu.

https://p.dw.com/p/3GhwM