1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 14.08.2019

August 14, 2019

Cikin shirin za a ji martanin masana da sauran al'umma a Najeriya dangane da umurnin da shugaban kasa ya bai wa babban bankin kasar na ya dakatar da bai wa 'yan kasuwa masu odar abinci daga ketare tallafin kudade.

https://p.dw.com/p/3NuMW