1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 16.05.2019

Gazali Abdou Tasawa
May 16, 2019

Jigon rahotannin shirin ya mayar da hankali kan martanin 'yan Nijar a game da kisan sojojin gwamnatin kasar kimanin 30 da 'yan ta'adda suka yi a kan iyaka da kasar Mali.

https://p.dw.com/p/3IctD