1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 16.20.2020

October 16, 2020

A Najeriya annobar coronavirus ta shafi bangaren gidajen siyar da abinci kamar yadda ta haifar da nakasu ga wasu fanonin musamman lokacin dokar zaman gida. A Nijar wani sabon cece-kuce ne ya taso a game da matakin tsawaita dokar yaki da annobar COVID-19 da gwamnatin ta yi a bisa amincewar majalisar dokokin kasar.

https://p.dw.com/p/3k3dI