1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 18.05.2019

Ramatu Garba Baba
May 18, 2019

A cikin shirin za a ji cewa, bangarori masu jayayya da juna sun amince su koma zaman tattaunawa a gobe Lahadi a yunkurin da ake na cimma matsaya kan kafa gwamnati a yayin da ake ci gaba da zanga-zanga.

https://p.dw.com/p/3IiUw