1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 18.05.2020

Binta Aliyu Zurmi
May 18, 2020

A cikin shirin za ku ji a jamhuriyar Nijar motocin sufuri da zirga-zirgar al'umma sun fara komawa kamar yadda suke bayan dakatar dasu na wasu yan watanni sakamakon bullar annobar Corona.

https://p.dw.com/p/3cQuL