1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 18.07.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
July 18, 2019

A cikin shirin za a ji cewa hukumomin tsaro musamman ma masu kula da bayyanan sirri daga kasashen Afirka na wani taron koli a Niajeriya da zummar duba matsalolin shige da fice na kudaden haram a nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/3MHZB