1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 27.07.2019

Gazali Abdou Tasawa
July 27, 2019

A labaran duniyan cikin shirin za ku ji cewa a Jamhuriyar Nijar jami'an tsaro sun yi wa hedikwatar babbar jam'iyyar adawa ta Lumana Afrika kawanya a yammacin wannan Asabar a birnin Yamai.

https://p.dw.com/p/3MqE0